Large numbers of Fulani cattle rustlers belonging to Miyattin group known for
stealing cattle in Jigawa State have repented and brought out their
weapons. They sworn by the Qur'an and vowed to expose other members who
do not repent.I am not very good in Hausa.Our Hausa readers should
please explain more.
Below is the Hausa narration of the story.....
FULANI BARAYIN SHANU SU GUDA DARI SUN TUBA DAGA SATAR SHANU A JIHAR JIGAWA
Kungiyar Fulani ta Miyattin Allah, ta karbi tuban wasu Fulani wadanda suka addabi al'umma da satar shanu,
har su dari a wasu yankuna da karamar hukumar Hadejia dake jihar Jigawa.
Fulanin sun yi rantsawa da Alkur'ani kan cewa sun tuba daga satar shanu, kuma sun shan alwashin tona asirin duk wani barawon shanu da bai tuba ba.

Fulani Cattle Rustlers Repent In Jigawa,Sworn to Expose Other Members
No comments:
Post a Comment